Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Lamarin ya faru ne da yammacin jiya Juma’a, bayan da wata motar dakon mai ta yi karo da wata motar, kuma har zuwa safiyar yau Asabar ana ci gaba da aikin ceto.
Mutane da dama suka jikkata, kuma yawancinsu sun samu munannen raunuka.
342/